An kirkiro na’urar gwajin cutar Daji ba tare da an je asibiti ba

0

Wasu masana kimiya daga kasar Sin sun kirkiro wata na’urar yin gwajin cutar bugawar zuciya da cutar daji da mutum zai iya amfani da ita batare da ya je asibiti ba.

Masanan sun kirkiro wannan na’ura ce bayan bincike da suka yi tayi har na tsawon shekaru 16 a ‘Changchun Institute of Optics, Fine Mechanics and Physics CIOFMP’.

Masana sun kara da cewa wannan na’ura zai samu a ko’ina sannan cikin kudi ‘yan kalilan.

Share.

game da Author