Tsohon babban Alkalin Najeriya Dahiru Musdapher ya rasu da safiyar Talata.
Koda yake ba a bada bayanai Kan rasuwar sa ba, Iyalan sa sun sanar da rasuwar a yanar gizo.
Ya rasu yana da shekaru 75.

Discussion about this post