Majalisar Dattawa a jiya Talata ta bayar da umarnin cewa rundunar askarawan kasar nan ta biya diyyar naira miliyan 25.3 ga Manjo Ali mai ritaya, saboda kazafin zama mamba na Boko Haram da aka yi masa.
Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ce ta yanke wannan hukunci wanda majalisar dattawa ta amince da shi, kuma ta yi umarni a gaggauta biya.
Discussion about this post