Shaguna 50 da wasu ma’ajiyar Kifi 30 ne suka kone a kasuwar ‘yankifi dake jihar Kano.
Kakakin rundunar hukumar Kashe gobara na jihar Kano Saidu Mohammed, yace hardewar wayoyin wutan lantarki ne sanadiyyar wannan gobara.
Ya kara da cewa gobarar ta auku ne a daren asabar.