Yau Talata ne Allah yayi wa tsohon gwamnan Kaduna, Alh. Lawal Kaita rasuwa.
Lawal Kaita ya rasu ne a wani asibiti da ke Abuja inda ya kwan biyu yana jinya.
Shugaba Buhari ya mika ta’aziyyar sa ga iyala marigayin sannan ya yi addu’ar Allah ya ji kan sa. Amin