An fara kamen masu sayar da sabbin kudi

0

Jami’an ‘yan sanda tare da na SSS sun cafke wasu mutane hudu, ciki har da mace guda daya wadanda ake zargi da saida sabbin kudin naira a Lagos.

Jami’a’in Hulda da Jama’a na Lagos mai suna Chike Oti, shi ne ya babbaya cewa wadanda aka kama din sun a sayar da sabbin kudi ne Lagos, a unguwar Ojuelegba.

Ya ce sun samu nasarar kama su ne ta hanyar taimakon wasu ma’aikatan Babban Babban Bankin Tarayya, CBN.

Kakakin ya ce, wadanda ake tuhumar sun karya dokar kasa sashi na 20 da na 21 na dokar CBN, wadda ta tattabatar da cewaz sayar da sabbin kudi Ki fi ne.

Share.

game da Author