Tarbiyya nike gyara wa a fim – Fati Abubakar

1

Fati Abubakar jaruma ce da tayi give a finafinan Kannywood wajen fitowa a matsayi muguwa mara kunya.

A hira da tayi da BBC Hausa, Fati tace tana matukar kaunar fito wa a fim daya da Adam Zango da Jamila Nagudu saboda suna burgeta matuka.

Fati ta Kara da cewa ta na sha’awar fitowa a matsayin muguwa a fim da nuna rashin kunya saboda ta wa’azzantar da mutane illar yin haka.

Share.

game da Author