“Shanun Buhari sun fi ‘yan Najeriya jin dadi” – Essien

0

Mai taimakawa gwamman jihar Akwa-Ibom kan harkar yada labarai, Essien Ndueso ya bayyana cewa garken shanun shugaban kasa Muhammadu Buhari sun fi ‘yan Najeriya jin dadi a gwamnatin Buhari.

Essien ya ce a daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke fama da wahalar man fetur, Buhari na Daura abin shi ya na ji da Shanun sa.

” Da ace farashin ciyawa ko kuma wani abu zai taba lafiyar shanun sa da zai dawo da wuri domin duba su.”

Share.

game da Author