Kaca-kaca da Buhari Zan yi a 2019 – Atiku Abubakar

1

Tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya fadi cewa idan har yayi takara da Buhari a 2019, to babu abin da zai sa bai kola shi da Kasa ba.

Atiku ya bayyana haka ne da ya ke hira da mujallar Boss tare da Dele Momodu.

Ya ce Maimakon nuna jarumta da gogewa Buhari Rago ya zama a siyasan ce.

” Kola shi da Kasa Zan yi wannan Karon domin ya sire wa masoyan sa da masu yi masa gani kashe ni.

” Mutane da yawa da yake ganin wai suna tare da shi za su bashi mamaki domin kowa tasa na ciki Jiran lokaci kawai ake yi. Abin ya ishe kowa.

” Ni ko kowa ya sanni ya san kokari na musamman ga matasa da irin Waye wa da nike dashi wajen aiki da cikawa. ‘yan Najeriya sun gaji.

Share.

game da Author