• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Dalilin da ya sa na fara shirya fim – Ummah Shehu

Mohammed LerebyMohammed Lere
December 9, 2017
in Nishadi
0
Dalilin da ya sa na fara  shirya fim – Ummah Shehu

Jaruma Ummah Shehu gwarzuwa ce sannan shahararriyar ‘yar wasan finafinan Hausa ce. Tauraron ta na shanawa a farfajiyar Kannywood. Bayan ga shahara da tayi a harkar fitowa a ‘yar wasa, Ummah ta fara yin fim na kanta wato ta zama (Furodusa).

A tattaunawa da tayi da PREMIUM TIMES HAUSA Umma tace shirya fim shine babban burin ta a rayuwa tun kafin ta shiga harkar fitowa a finafanai shine ta ga ta fara yin fim itama.

” Sunan fim dina dana shirya shine ‘Burin SO’. Na saka masa wannan suna ne ganin cewa kowa da yake soyayya burin sa a karshen wannan soyayya shine ya ga ya auri masoyin sa. Wasu kan dace da hakan ya wakana wasu kuma daga karshe abin sai ya zama labari. Na zabi wannan suna ne domin in nuna irin halayyar da masoya kan fada idan suka sami kan su a cikin irin wannan hali.

” InshaAllah kamar yadda na sa rai fim din bazai wuce nan da watan gobe ko jiba, zai fito. Har yanzu ana aiki akai kuma in Allah ya yarda fim din zai burge.”

Ummah ta kara da cewa, ta kashe kudi masu yawa wajen shirya fim din da ya shige miliyoyin naira.

” Na kushe kudi masu yawa amma kuma fa daidai karfi na ne. Wani abu da nike da yakini a kai shine zan yi iya kokari na domin ganin ya burge sannan duk abin da na samu a fim din zan gode wa Allah in mai da hankali kan na gaba.

Da aka tambaye ta game da wani hira da tayi da gidan Talabijin din Arewa 24 da ya bi duniya, umma tace bata so tayi maganar.

” Ba na so in yi wannan magana. Tun bayan fitowar wannan hira da muka yi da Arewa 24, naji kalamai marasa dadi akan abin da na fadi a hirar. Sai dai abin da zan ce a nan shine kmar yadda na amsa tambayoyin da ya tambayeni cikin raha da barkwanci, hakan kawai bai isa ace wai shine dalilin da za a ce wai ban san addinina ba. Na abin da nake yi kuma Allah shine kadai masanin komai. Allah yakara mana sani da ya yi mana albarka gaba daya.”

Tags: AbujaActressAdam ZangoBurin SoCity PeopleFilmHausaHausa LabaraiKannywoodKanoLabaraiNajeriyaPremium Times HausaUmmah Shehu
Previous Post

TARON PDP: Lema ta yage a taron PDP na yankin Arewa Maso Yamma, Namadi Sambo ya fice a fusace

Next Post

Atiku ya caccaki APC a gangamin PDP

Next Post
Atiku ya caccaki APC a gangamin PDP

Atiku ya caccaki APC a gangamin PDP

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana murdiya a zaben gwamnan Kaduna, ba mu yarda da nasarar da INEC ta baiwa Uba Sani ba – ‘Yan PDP masu zanga-zanga
  • 2023: ‘Yan dandatsa sun yi yunƙurin kutse cikin shafukan yanar gizo sau miliyan 3.8 a lokacin zaɓen gwamnoni -Minista Pantami
  • RIGIMAR ZAƁE A KOTU: A bani nasara ko a sake zaɓe, ga dalilai na 18 – Peter Obi
  • HARAJIN WATAN FABURAIRU: Gwamnatin Tarayya ta tara Naira biliyan 487
  • RIGIMAR DUNIYA DA MAI RAI AKE YI: ‘Babu zaɓaɓɓen shugaban ƙasa a Najeriya’ – Datti Baba-Ahmed

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.