AIKI GA MAI YIN KA – Buhari ya saki biliyoyin naira don wasu manyan ayyuka 15

0

Ayyuka 15 da aka amince dasu a zaman majalisar zartaswa

1 – Kammala Hedikwatar Rundunar ‘yan sandar kasar nan kan naira biliyan N439.113.

2 – Kammala ginin ‘Nnamdi Azikiwe Mausoleum’ da ke jihar Anambra kan naira biliyan N1.953.

3 – Sake gina titin Abuja –Kaduna- Zaria- Kano kan naira biliyan N155.7.

4 – Titin Efire-Araromi-Aiyede-Aiyela da ya hada jihohin Ondo da Ogun kan naira biliyan N14.4.

5 – Titin Enugu-Onitsha kan naira biliyan N38.74.

6 – Samar wa Jami’o’I 9 tashoshin samar da wutan lantarki na kan su da Asibitin Koyar wa guda 1.

7 – Kammala Dam din Adada dam in Igbo-atiti dake jihar Enugu.

8 – Kammala gina Dam din Galma dake Zaria, jihar Kaduna.

9 – Gina dam a Uguashi-Ukwu dam jihar Delta.

10 – Raba takardun karatu wa makarantun gwamnati a kasar nan kyauta.

11 – Kammala gina dakin Karatu dake garin Jos ‘Jos Central Library’ da gina sabon sashen koyar wa da kula da dabbobi.

12 – Za a siyo sabbin Jiragen ruwa a tashoshin ruwa na kasar nan.

13 – Gina sabon gina a filin jirgin saman Mallam Aminu Kano.

14 – Kammala hanyar da Keffi da Nyanya a Abuja

15 – Za a gama wasu ayyukan hanyoyi a Abuja.

Share.

game da Author