ZABEN ANAMBRA: APGA na yi wa APC, PDP dukan fin karfi

0

Sakamokon zabe da ya fara shigowa zuwa yanzu ya nuna cewa Jam’iyyar APGA wanda ita ce ke kan kujeran mulki a jihar Anambra ke kan kaba da yawan kuriu.

A wasu wuraren ma kifa daya kwala take yi wa jam’iyyan adawa na APC, PDP da sauran jam’iyyu sama da 30 da ke gwabzawa a zaben gwamnan.

Ga yadda sakamakon suke kaya wa

Umudim Nnewi North LGA, PU- 5, Ward 1
APGA – 73
PDP – 22
APC – 26

Ward 3, PU 003, Idemili North LGA.
APC – 10
APGA – 63
PDP – 10
UPP – 5

Umudim Ward 1, PU-015, Nnewi North LGA
Manual voting 47
Voting by card reader 34
Total number voted-81
APC – 29
APGA -34
PdC-1
PDP -16

Ward 03, PU 004.
APC – 13
APGA – 41
PDP – 15
UPP – 17
VOID – 7
Reg. Voters 415
Total vote cast: 93

Share.

game da Author