Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya yi murabus.
A wasikar da ya rubuta, mugabe ya ce yayi murabus dinne don kashin kansa. Jin haka ke da wuya kuwa sai kasar ta barke da bukukuwa na nuna farin ciki.
Mugabe dai ya shekara 37 yana mulkin kasar Zimbabwe.