Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna Andrew Nok ya rasu. Ya rasu ya na da shekara 55.
Har zuwa yanzu ba a san sanadiyyar rasuwar Mista Nok.
Nok dan kabilar Jaba be, jihar Kaduna.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da haka.

Discussion about this post