Shugaban kasa Muhammadu ya gabatar da kasafin kudin 2018 ga majalisar kasa yau.
Buhari ya gabatar da naira Tiriliyan 8.6 a matsayin kasafin kudin shekara mai zuwa.
” An shirya kasafin ne a kan za a siyar da gangar danyen mai kan $45 sannan za ayi canji dala akan naira 305 kan $1.
Discussion about this post