Ali Nuhu ba Ubangida na bane, Uba na ne – Adam Zango

2

Adam Zango ya fadi a shafin sa na Instagram cewa ba kamar yadda ake masa ganin cewa ba sa ga maciji da Ali Nuhu, matsayin Ali yafi na ubangida.

” Ali ba ubangida na bane Ali Uba ne a gareni.

A makon da ya gabata Adam Zango ya fito yana nuna fushin sa ga wasu abubuwa da bai fadi ko menene ba da wasu ke yi masa a farfajiyar finafinan Hausa na Kannywood, inda ya ce yanzu ya kai makura duk Wanda ya ce masa cas zai ce masa Kyle.

Share.

game da Author

  • Haka kace amma bamu yardaba

  • NURA USMAN SALISU

    Your Comment to idankuka koma yi n turanci, kunbar al adun hausakenan, dominkuwa iyayenmu suna kallon film dinku, kuma basujin turanci.