Za a fara biyan Kudin magani a asibitin fadar shugaban kasa

0

Hukumar asibitin fadar shugaban kasa ta ce za a daina bada magunguna a asibitin kyauta.

Shugaban asibitin Jalal Arabi ya ce hukumar asibitin ta amince tayi haka ne saboda Kara fadada hanyoyin samun kudin aiwatar da aiyukka a asibitin gaming cewa Wanda take samu daga asusun gwamnatin yayi kadan.

Ya ce bayan canjin mutanen da za su amfana da asibitin ya hada da wadanda ke da matsala da inshoran kiwon lafiyan su daga asibitocin su ko kuma cibiyar kiwon lafiyar su.

Share.

game da Author