Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar ya rasu

0

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Mohammed ya rasu a wana asibiti da ke birnin Landan bayan fama da rashin lafiya sa yayi.

Mukhtar Mohammed shine gwamnan jihar Kaduna na farko tun da kirkiro da jihar a 1977.

Dan uwan mamacin, Faruk Dalhat ne ya sanar da rasuwar AVM Mukhtar a shafin sada zumuntarsa na Facebook.

Share.

game da Author