Kananan yara 11 ne suka rasa rayukan su a kauyen Kankwana dake jihar Kano.
Jami’in dake kula da hudda da jama’a na karamar hukumar Kiru, Malam Rabiu Khalil ya ce bayan yara 11 da suka rasa rayukan su akwai wasu 40 da suke kwance a asibiti suna samun kula.
Wani jami’in hukumar WHO yace Yakubu Sani, ya ce an sami barakar haka ne dalilin rashin yi wa yara rigakafi a kauyukan.
Discussion about this post