Sunayen kwamishinonin da Ganduje ya kora da sabbin da aka nada

2

Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya kori wasu kwamishinonin sa biyar inda ya nada wasu a madadin su.

Wadanda aka sallama sune, Kabiru Dandago, Hamisu Lambu, Rabiu Bako, Zubaida Damakka da Haruna Falali.

Sabbin da aka nada kuma sune Ibrahim Muhammad, five others, Aminu Aliyu, Aminu Dan Amu, Musa Kwankwaso, Ahmed Rabiu da Aisha Jaafar.

Gwamnan ya gode wa wadanda aka sallama cewa za a iya nada su wasu mukaman idan ana bukatan hakan.

Share.

game da Author

  • Aliyu haruna muhammad

    Your Comment ok god blessing all of you

  • Yusfarii@Kibiya

    Ba chanji kwamishinoni ne matsalar gwamnatin Kano ba,, ita kanta gwamnatin na buqatar jin ra’ayin talakawan da suka za6eta don gyara tsarikan gudanarwarta, Allah Ya taimaki Gwamna da al’umarsa baki daya.