Gidauniyar Aisha Buhari za ta horas da mata a jihar Kwara

0

Matan shugaban kasa Aisha Buhari ta sanar da cewa gidauniyar ta ‘FutureAssured Programme’ zata horar da mata da 1000 a jihar Kwara sana’o’in hannu dabam dabam.

Aisha Buhari ta ce za su dauki tsawon makonni biyu suna horas da mata da matasa a jihar Kwara.

Ta ce za a koya musu dinka tufafi, yin sabulu, girki, yadda ake aiki da na’ura mai kwakwalwa da hada wayoyin wutan lantarki.

Bayan haka ‘FutureAssured Programme’

Gwamnan jihar Kwara AbdulFatah Ahmed yace za za ta taimaka wajen ganin an sami nasara a shirin.

Share.

game da Author