Dan 29 yayi wa wata tsohuwa ‘yar shekara 89 fyade

0

Wani matashi dan shekara 29 ya yi wa wata ‘yar shekara 89 fyade sai da ta zaice.

Wanda ya shigar da kara ya ce tsohuwar sai da ta suma lokacin da wannan taro yake aikata wannan mummunar aiki.

Matashin mai suna Kehinde Ariyo ya ce ko da ya dawo gida ya sami wannan tsohuwa tana kwance sai ya nemi ya kwanta akan kujera, daga nan bai san abin da ya faru ba.

Ya ce giya ce ta ya sha data Kada masa wannan gangar shaidan din.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Osun Fimihan Adeoye ne ya sanar wa manema labarai wannan labari.

Share.

game da Author