Za a bude fannin kula da masu tabuwar hankali a asibitocin Zamfara

0

Gwamnatin jihar Zamfara za ta bude fannin kula da mutanen dake fama da tabuwar hankail a duk asibitocin jihar.

Za a bude fannin kula da masu tabuwar hankali a asibitocin Zamfara

Ya kuma ce za a gyara fannin bada kula na gaggawa irin na zamani,fannin fida da sauran su a asibitocin jihar.

Share.

game da Author