Yau talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bude kamfanin sarrafa abincin kaji da dabbobi Olam a Kaduna.
Gwamnan jihar da wasu ministoci da jami’an gwamnati ne suka raka Shugaban kasa zuwa wajen bikin bude kamfanin.
href=”https://hausa.premiumtimesng.com/wp-content/files/sites/4/2017/09/FB_IMG_1505213837334.jpg”>
Discussion about this post