Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’in na NASU, SSANU da NAAT sun janye yajin aikin da suka shiga kwanaki 11 da suka wuce.
Wakilan kungiyoyin da suka halarci taron gaggawa da na gwamnati sun amince da su janye yajin aikin bayan amincewa da warware bukatunsu da gwamnati ta yarda shi.