Kungiyar ma’aikatan ungozoma sun yi kira ga gwamnati da ta kafa dokar ta baci a fannin kiwon lafiya na kasa

0

Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma na kasa NANNM-FHI ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kafa dokar ta baci a fannin kiwon lafiya.

Kakakin kungiyar NANNM-FHI Aliyu Shehu yace hakan zai taimaka wajen gyara fannin shugabanci, aiyukka da sauran su a fannin kiwon lafiya na kasar nan.

Share.

game da Author