Jerin Jihohin da ke amfana da ciyarwar daliban makarantun firamare na gwamnatin tarayya

0

 

Tunda gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin ciyar da yara ‘yan makarantar firamare a fadin kasarnan, Jihohi 14 ne suka amfana da shirin.

Jihar Kaduna ita ce kan gaba wajen cin moriyar shirin zuwa yanzu inda sama da  ‘yan makaranta 800,000 ke amfana da ciyarwar.

Sauran jihohin da suke amfana da shirin musamman a arewacin Najeriya sun hada da Kaduna, Bauchi, Benue, Taraba da jihar Filato.

Gwamnati ta sanar da kashe sama da biliyan 6 a shirin ciyarwan zuwa yanzu.

Ga yadda rabon yake.

 

Share.

game da Author