Ya zama dole gidan jaridar PREMIUM TIMES ta sanar wa mutane cewa akwai wasu kafafen yada labarai da suke kokarin bata mana aiki wajen saka sunayen gidajen jaridunsu kamar na PREMIUM TIMES.
Suna haka ne domin su rika watsa labarai da zai yi kamar mu ne muka yi wannan labari bayan haka kuma wasu daga cikin manufofinsu shine su rika watsa labaran karya wanda kafin mutum ya ankara ya dauka shafin mu ne.
Wadannan kafafen yada labarai suna sa adireshi mai kama da namu idan mutum bai duba da kyau ba.
Suna da adireshi kamar haka www.premiumtimesngnr.com. Da kuma wani www.premiumtimesinternational.com
Bayan haka sun dabaibaye shafunan sadarwa suna ta yada labarai wanda wasu sukan dauka mu ne.
Duk wadannan ba namu bane kuma duk an kirkiro su ne domin a lalata ma aikin mu saboda haka muna kira ga jama’a da su ankare sannan su bimu a sahihan shafinan mu a wadannan adireshin
PREMIUM TIMES
ENGLISH – TURANCI
www.premiumtimesng.com.
Facebook: https://www.facebook.com/premiumtimes/
Twitter: https://twitter.com/premiumtimesng
Instagram:https://
www.instagram.com/premiumtimes/
PREMIUM TIMES OPINION – RA’AYI:https://opinion.premiumtimesng.com;
HAUSA
PREMIUM TIMES Hausa: https://hausa.premiumtimesng.com
Facebook: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa/
Twitter: https://twitter.com/PTimesHausa
@PTimesHausa
Instagram:https://www.instagram.com/premiumtimehausa/
@premiumtimehausa