Hotuna da Sunayen masu yin garkuwa da mutane 31 da a ka kama a Titin Abuja-Kaduna

1

Rundunar ‘yan sandan Najeriya sun kama wasu gaggan masu yin garkuwa da mutane a titunan Abuja zuwa Kaduna na Abuja zuwa Minna.

Abin da ban takaici da ban haushi domin dukkan wadanda aka kama basu wuce shekaru 45 ba inda wasunsu ma yan kasa da shekara 25 ne.

Kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya, Moshood Jimoh, ya ce jami’an yan sandan sun sami nasaran cafke barayin ne da masu yin garkuwan bayan masayan wuta da suka yi da su.

Ya ce sun rasa jami’in dansanda a gwabzawan sannan sun kamo barayi 31.

1. HUSSAINI MOHAMMED A. K. A GENERAL MAIGEMU SAMBISA AGED 43 YRS, ‘M’ SHUGABAN KUNGIYAR
2. ADAMU HUSSAINI A. K. A BANKIS, AGED 29YRS, ‘M’
3. BALA MOHAMMED, AGED 39YRS, ‘M’ ADAMU, AGED 34YRS, ‘M’
4. SHAGARI MUSA, AGED 38 YRS (DEAD DURING A SHOOT OUT WITH THE POLICE MEN), ‘M’
5. HASSAN HASHIMU, AGED 36YRS, ‘M’
6. IBRAHIM BADAMASI, AGED 32YRS, ‘M’
7. BABANGIDA HAMZA, AGED 30YRS, ‘M’
8.YA’U AUTA (DECEASED), ‘M’
9. ALH. UMARU ABUBAKAR, AGED 40, ‘M’
10. KARO LADAN, AGED 30 YRS, ‘M’
11. BUHARI ABUBAKR A.K.A SAMBISIA, AGED 21YRS, ‘M’
12. ALANSHIRA ABUBAKAR
13. AZIRU TASIU
14. IBRAHIM MUSA, AGED 22YRS, ‘M’
15. ISHAMU SAIDU, AGED 25 YRS, ‘M’
16. SANI ALIYU, AGED 21YRS, ‘M’
17. SHUAIBU ABUBAKAR, AGED 48YRS, ‘M’
18. BASHIR ABUBAKR, AGED 22YRS, ‘M’
19. NASIRU SANI, AGED 30YRS, ‘M’
20. ZAYANU SANI, AGED 30 YRS, ‘M’
21. ISA SALISU, AGED 35 YRS, ‘M’
22. HAFIZ JIBRIN
23. KABIRU SANI
24.ABDULLAHI ADAMU A. K. A DARE, AGED 35YRS, M’
25. BARA’U MASAUDU, AGED 45YRS, ‘M’
26. IBRAHIM HASSAN, AGED 29YRS, ‘M’
27. ALIYU CHEDE, AGED 35 YRS, ‘M’
28. BELLO ABDULLAHI, AGED 32YRS ‘M’
29. ISA ABDULAHI ‘M’
30. NASIRU ADAMU ‘M’
31. IDRIS DAUDA ‘M’

Abubuwan da aka samo a hannun barayin

1. BINDIGOGI KIRAR AK47 (4)
2. KANANAN BINDIGOGI (2)
3. Bindigogi kirar gida (2)
4. Inifom din sojoji (5)
5. Hulunan sojoji (5)
6. Takalman Sojoji (3)
7. Fasfo na tafiya da suka kwace ma wani matafiyi (1)
8. Motocin aiki (8)
(i) Mota kirar Sharon (2)
(ii) Mota kirar Gulf (2)
(iii) Honda 1
(vi) Toyota 1
(vii) Marsandi 1
(viii) Toyota 1
Wayoyi, 52, katin cire kudi na ATM, Agogo, Komfuta, Talabijin da sauransu.

Share.

game da Author