• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

TAMBAYA: Wace Sallar Nafila ce tafi daraja cikin Nafilolin da Annabi yayi – Imam Bello Mai-Iyali

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
August 11, 2017
in Ra'ayi
0
Prayers

Prayers

TAMBAYA: Wace Sallar Nafila ce tafi daraja cikin Nafilolin da Annabi yayi.

AMSA: Alhamdulillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.

Sallar nafila aiki ne na ibada da bawa yake yi don nuna biyayya ga Allah da neman kusanci a gareshi zuwa gareshi.

Nafila nada mahimmanci ga bawa don tana cike giben da ake samu a sallar falilla. Kuma tana kusantar da bawa zuwa ga mahaliccinsa. Sallah ita ce mafificeyar ibada.

Sallar nafila tafi daraja a cikin dakin mutum, matukar ba wadda ake yi a wani guri na musamman ne ba. Annabin rahama (SAW) yayi kuma ya koyar da nafilfili da yawa a gurare daban- daban.

Babu wani nassi karara da ke nuna sallar nafilar da tafi girman daraja a kan sauran nafilfili baki daya, kowace nafila tana da falala mai girma, Sallar nafilar dare tafi na rana, kuma sallar nafila a cikin daki yafi a masallaci, kuma sallar idi tafi duk wata nafila a ranar idin, sallar wutiri tafi sauran nafilfilin dare, sallar rokon ruwa da na kisfewan rana da wata sun fi daraja a lokacin da ake bukatar su, sallar asham tafi girman daraja a lokacin ta kuma a cikin jam’i, haka dai za ka ga wata tafi wata daraja a wani yanayi.

Lura da girman darajan sallar nafila a musulunce, malaman Fikihu sun kasa sallolin nafila zuwa gida uku:

A – Nau’in sallar nafila mafi girman daraja sune ake kira da SUNNA MAI KARFI KO SUNNA WAJIBA. Waddanan sallolin nafila sun fi sauran girman daraja a musulunci. Sallolin Sunna Mai Karfi ko Sunna Wajiba guda goma ne:

1) Sallar Wutiri
2) Sallar Idi karama
3) Sallar Idi Babba
4) Sallar Kisfewar Rana
5) Sallar Kisfewar Wata
6) Sallar Rokon Ruwa
7) Sallar Raka’atanul Fajri ( raka’a biyu kafin Sallar asuba)
8) Sallah Raka’a biyu na Dawafi
9) Sallah Raka’a biyu na harama da aikin hajji
10) San sujadar Karatun al-kur’ani a gurin Imamu Malik.

Dukkan sallonlin nan Annabi ya dawwama a kan su har karshen rayuwar sa, yayi umurni da yinsu. Sabo da Girman darajar su, wasu malaman ma suna ganin waddanan sallolin wajibi ne. An tsarosu ne bias darajarsu ta daya tafi ta biyu kamar yadda ta uku ta fi ta hudu har zuwa karshe.

B – Nau’in sallar nafila mafi girman daraja a mataki na biyu su ne ake kira da FADA’IL. Waddanan sallolin nafila suna da girman daraja amma basu kai goman farko ba:

1 – Raka’a biyu bayan alwala
2 – Raka’a biyu na gai suwar masallaci (tahiyatu masjid)
3 – Sallar walaha (salatut Duhah)
4 – Tsayuwar dare (tahajjud)
5 – Sallar asham (tarawihi)
6 – Sallar shafa’i
7 – Sallolin nafila kafin da bayan sallar farilla (sunan al-rawatib)

C – Nau’in sallar nafila mafi girman daraja a mataki na uku su ne ake kira da NAFILFILI. Waddanan sallolin nafila suna da girman daraja amma basu kai mataikai biyu da suka gabata ba:

1 – Sallar nafilar da batada munasaba ko lokaci, nafilar da bawa yake yi a dukk lokacin da ya samu dama cikin lokutan da ya hallata a yi nafila

2 – Nafilar da matafiyi ke yi a lokacin da zai fara tafiyar sa da kuma lokacin dawowo daga tafiyar sa (raka’a biyu)
3 – Nafilar shiga da fita daga gida (raka’a biyu)
4 – Sallar istikhara (raka’a biyu)
5 – Sallar bukata (salatul hajah) raka’a biyu
6 – Sallar tasbihi (salatut tasbih) raka’a hudu
7 – Nafila raka’a biyu a tsakanin kiran salla da tada iqamah
8 – Sallar nafila (raka’a biyu) a lokacin da mutum zai tuba zuwa ga Allah (salatut taubah)
9 – Sallar nafila (raka’a biyu) a lokacin da mutum zai yi addu’a
10 -Sallar nafila (raka’a biyu) a lokacin da sojoji zasu shiga yaki

Tags: Bello Mai-IyaliHausaIslamLabaraiMusuluncinafilaNewsPREMIUM TIMESTambaya
Previous Post

Zaman dar-dar a Maiduguri bayan sojoji sun kutsa kai cikin ginin Majalisar Dinkin Duniya

Next Post

Sanata Shehu Sani ya tallafawa sansanin yan bautar kasa a Kaduna da magunguna

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
KADUNA: Jam’iyyar APC za ta iya shan kayi a zaben gwamna a 2019

Sanata Shehu Sani ya tallafawa sansanin yan bautar kasa a Kaduna da magunguna

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.