Arewa Youth Consultative Forum, AYCF 2
Kungiyar matasan Arewa AYC sun janye wa’adin da suka ba yan kabilar Igbo na su tattara nasu-Inasu su koma yankinsu nan da 1 ga watan Oktoba.
Kungiyar ta sanar da haka ne a taron da ta yi yau a Otel din Transcorp dake Abuja.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.