• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Falalar Layya da Sharuɗɗanta, Tare Da Imam Bello Mai-Iyali

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 18, 2021
in Rahotanni
0
Falalar Layya da Sharuɗɗanta, Tare Da Imam Bello Mai-Iyali

Wannan ibada Sunnah ce ta wajibi akan mutanen kowane gida daga cikin gidajen musulmi. Allah ya umurce annabin sa Muhammad (SAW) da jama’ar wannan al’uma da suyi Layya, a cikin suratul kauthar Allah yace: (To, ka yi Sallah ga
ubangijinka kuma kayi yanka). Annabin rahama (SAW) ya yi Layya kuma ya umurci al’umarsa da su yi Layya.

Layya sunnar baban annabawane, annabi Ibrahima (AS), tana da falala mai yawa, daga ciki akwai:

1. Babu wani aiki mai girman daraja ranar Sallah kamar Layya.

2. Ita ce aikin Ibadan da Allah yafi so ranar Sallah.

3. Daga kowane silin gashin dabbar Layya a kwai lada daya.

4. Yin Layya bin umurnin Allah ne, da nuna godia agareshi.

5. Yin Layya yana kusantar da bawa zuwa ga Allah (SWT).

6. Yin Layya raya sunar Annabawan Allah ne.

7. Yanada daga cikin hikimar Layya, akwai yalwatama iyalai, da kyautatawa talakawa da miskinai, a sakamakon kyauta da sadaqa da naman layyan.

DABBAR DA AKE LAYYA DA ITA

Ana yin Layya da lafiyyar daba, wadda batada aibi ko kadan. Ba’a yin Layya da dabba mai ido daya, ko gurguwa, ko mai karyayyen kaho, ko mai gutsurarren kunni, ko busasshiya, ko ramammiya, ko kyamusassa, ko mai yankaken kunni, ko tsohuwar dabba, ko mai guntulallen bindi da sauran nakasu. Anfi so ayi Layya da lafiyya kuma kosashiyar dabbar da bata da aibu.

Ana yin Layya da dabba ‘yar shekara daya a cikin tumakai, Rago, ko tunkiya, sannan dabbar da ta shiga shekara ta biyu a cikin awakai, bunsuru ko akuya, sannan dabbar da ta shiga shekara ta uku a cikin jinsin shanu, sa ko saniya, sannan dabbar da ta shiga shekara ta biyar a cikin rakuma, rakumi ko taguwa. Amma mafi daraja she ne babban rago,
mai kaho, fari, mai baki a gefen idunsa, da kafafuwansa.

Mutane bakwai na iya yin Layya da rakumi daya ko Sa daya. Su yi tarayya a cikin sa (wato su hada kudi, su siya rakuma ko saniya, su yi layyar da ita) Amma ba’a yin tarayya a cikin sauran dabbobin layya.

LOKACIN YAKA

Mai Layya zai yanka dabbar layyar sa ne bayan yankan limaminsa, idan an sakwo daga idi, ranar Sallah, idan hakan bai samuba, to, zai iya yin Layyarsa rana ta biyu ko ta uko bayan Idi, a kowane lokaci kafin faduwar rana, a yini na uku bayan sallah.

HUKUNCI MAI LAYYA

1) Daga daya ga watan Dhul-Hajj, mutumin da ke da niyyar Layya ba zai aske ko tsige gashin jikinsa ba, kuma ba zai cire wata fatan jikinsa ba, kuma ba zai yi yankan kumba, har sai ya yanka dabbar Layyar sa.

Wannan yana nuna cewa mai layya zai yi aski da yankan kumba da sauran tsaftar jiki, kafin daya ga watan shawwal.

Ana sa ran daya ga watan Dhul-Hajj na wannan shekara zai kama ranar Laraba, 23rd August, 2017.

2) Ana son Mai Layya ya yanka dabbar sa da kansa, (macce ce ko na miji) bayan ya kwantar da ita a bankaren hagu ta fuskantar alkibla, sannan yace:“Bismillahi, Allahu Akbar, Allahumma Hadha minka wa laka, Allahumma hadhihi anni wa an ahli baiti” sannan sai ya yanka dabbar.

3) Babu laifi wanda ba zai iya yankawa ba, ya wakilta wani ya yankamasa. Mace za ta yanka dabbar layyar ta da kanta, matukar tanada karfin halin yin yankan.

4) Mai layya ya tsarkake zuciyar sa da ibadar layyar sa (wato ikhlasi don Allah) kuma ya wasa wukarsa kafin yanka layyar sa, sannan ya bude bakinsa (daga kamun bakin da yayi a ranar) da mafi soyuwan naman layyar sa, ana son yaci, ya yi sadaqa kuma ya yi kyauta.

5) Mai Layya zai yanka dabbar layyar sa amamadin kansa, da iyalansa matattu ko rayayyu, kuma dukk sunada cikkaken ladan Layyar. Kuma zai iya yiwa iyayensa matattu layyar ta kansu da nufin Allah ya kai ladan
agaresu.

6) Ya halatta mai layya ya ci bashin kudi don siyan dabbar layyar ko kuma ya ci bashin dabbar don yin layya, matukar ya nada halin biya cikin sauki ba tare da wata matsalaba, kuma yanada inda zai karbi bashin.

7) Babu Laifi aba wanda ba musulmi ba sadakar naman layya ko kyauta, shin mutuminan kafiri ne ko kirista ne, koma wane iri ne shi, ana iya bashi kyauta ko sadaqar naman layya. (Sheikh Ibn Baz da Uthaimin).

8) Haramun ne ga mai Layya ya siyar da wani abu a cikin dabban layyar sa, koda kuwa shi bayada bukatar wannan abun.

Kuma haramun ne mai layya ya biya mai fida da fata ko naman layya. Mai layya wajibinsa ne ya biya dukk wata dawainiyar gyaran layyar sa da dukiyar sa.

Allah kabamu ikon batamaka yadda ka shar’anta, kuma ka barba ibadunmu, ka yarda da ayyukanmu. Amin

Tags: AbujaBabban SallahBelloHausaImamLabaraiLayyaMAi-IyaliNewsPREMIUM TIMESRago
Previous Post

Sallar Idi a ranar Juma’a, Me shari’a ta tabbatar ayi? Tare da Dr Ahmad Gumi

Next Post

Abinci 7 da ke kara karfin kwakwalwar yara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Peter Obi ya fice daga PDP
  • Ba mu yadda mu janye wa mutum ɗaya ba, a shiga filin daga a fafata kawai – Ƴan takarar gwamnan Jigawa
  • AN YANKA TA TASHI: A biya ni naira miliyan 21 kuɗin fom ɗin takarar gwamna da na siya a PDP – Ɗan takarar gwamna
  • ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC
  • TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.