Kotu a Abuja ta ba da belin wani mai walda mai suna Abubakar Sadiq belin biyan nanira 30,000 bayan ana kamashi da laifin dirka ma wata matan Aure ciki A Abuja.
Mijin matan James Olanga ne ya shigar da karar kotu a Abuja.
Da yak e amsa laifinsaAbubakar ya ce bai san cewa matan aure bane yake soyayya da ita.
“ Mun hadu ne a matsayin mu na baligai in da muka fada kogin soyayya amma ban taba sani cewa wai tana da aure ba.”
Yanzu dai kotu ta ba da belinsa.