Kotu ta daure wani magidanci da ya ke kwana da ‘yar sa a Jihar Kano

18

Kotu a jihar Kano ta daure wani magidanci mai suna Ibrahim Mohammed saboda kama shi da laifin kwana da ‘yar cikinsa da yake yi.

Ibrahim Mohammed wanda mazaunin Hausawa Quarters ne jihar Kano ya shekara 7 yana kwana da ‘yar ta sa.

Ya fara haka ne tun bayan rasuwar uwarta.

Ita yarinyar ne da kanta ta kai karar uban kotu bayan ta gaji da abin da ubanta ya ke yi mata.

Kotu ta daure Ibrahim Mohammed zuwa lokacin da za ta yanke hukunci akan haka.

Share.

game da Author

 • BABAJO A BAWA SAMINAKA

  allah yakyauta amen

 • Aminu A.Y.G

  allah ya kara mana zaman lafiya a kasar mu nigeria. Ameeeeen

 • Allah ya kyauta

 • Ahmed kabir kurfi

  Allah ya kyauta

 • Allah ya kiyaye gaba.

 • adamu maijamaa

  Your Commentgoof

 • Abdullahi Magaji Konkiyel

  Your Comment Allah shi bamu nasara .

 • anas wakili

  Karshen duniya

 • AMMA DAI KABILANE

 • Your Comment

 • ALLAH YA BAMU XAMA LPY

 • USMAN DALHAT MIKAIL

  Ina son kasancewa tare daku akoda yaushe.

 • mujittafa umar

  Allah ya kyauta Allah ya shiryeshi

 • Kaico Duniya Allah wadaran naka ya lalace, Ya Allah kamana jagora Duniya da lahira.

 • Allah Yakare Mana Kasarmu Nigeria Ameen

 • Kasim

  Allah ya kiyaye

 • yahaya yusuf

  Allah ya kyauta gaba

 • Hamees Mohammed Sani

  Allah ya tsaremu da irin wanna masifar.