Kungiyar African Icon Awards 2017, ta karrama mai taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad a harkar sababbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad.
An gudanar da bikin karramawar ne a garin Abuja ranar Juma’a.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.
Discussion about this post