Sabbin masu mallakin Kamfanin sadarwa ta Etisalat sun canza suna daga Etisalat zuwa 9Mobile telecom.
Sun sanar da haka ne bayan ganawa da sukayi a Legas yau Alhamis.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.