Sunayen Sabbin Kwamishinonin Zabe 14 da Osinbajo ya nada

0

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya nada sabbin kwamishinonin zabe 14.

Darektan watsa labarai a ofishin sakataren gwamnatin tarayya Bolaji Adebiyi ne ya sanar da haka yau a Abuja.

Ga sunayen sunan:

Godwill Obioma (Abia), James Apam (Benue), Nwachukwu Orji (Ebonyi), Iloh Chuks (Enugu), Nentawe Yilwatda (Plateau), Umar Ibrahim (Taraba) and Emeka Joseph (Imo).

Sauran sun hada da Obo Effanga (Cross River), Francis Ezeounu (Anambra), Briyai Frankland (Bayelsa), Ibrahim Abdullahi (Adamawa), Agboke Olaleke (Ogun) da Ahmad Makama (Bauchi).

Share.

game da Author