Mai martaba Lamidon Lere Janar Abubakar Muhammad II mai ritaya ya yi kasaitacciyar hawa yau a garin Lere dake jihar Kaduna.
Hakimai da Sarakuna duk sun fito cikin kasaita da ado domin raka sarki zuwa masallacin idi.
Anje an kuma sauka Lafiya.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.