Kai-tsaye daga Gidan Dan-Hausa, Kano, inda Kungiyar Hausawan Afrika ke gudanar da taron jawabai da nunin abincin Hausawa na Afirka. PREMIUM TIMES Hausa ta halarci taron wanda aka fara yanzu 1:30 na rana.
A jira zuwa yamma inda ya za a karanta jawabai akan:
1. Kabilun da suka fi Hausawa iya rike igiyar aure.
2. Hausawan wace Masarauta ce suka fi wulakanta mata?
3. Tarihin Gidan Dan-Hausa, inda aka fara karatun boko a Arewa cikin 1909.