Masarautar Kauru ta nada gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai sarautar Mabudin Kauru.
El-Rufai ya yi sallar Idi na bana a Masarautar Kauru ne.
Ana kammala sallar Idi sai Masarautar ta nada shi sabon Mabudin Kauru.
A jawabinsa na nuna godiya Mabudin Kauru Nasir El-Rufai ya ce gwamnati zata fara aiyukan ci gaba babu kakkautawa a karamar hukumar.
Discussion about this post