Sarkin Musulmi Dr. Abubakar Saad ya sanar da ganin watan Shawwal yau a Jihohin Adamawa, Katsina da wasu garuruwa a jihar Sokoto.
Gobe dai inshaAllahu za tashi cikin Shagulgulan Sallah.
Allah ya amsa Ibadun mu ya yafe mana kurakuran mu ya sa muga wasu Ramadan din, AMIN