Tsohon gwamnan jihar Taraba Danbaba Suntai ya rasu yau.
Kamar yadda tsohon kwamishinan yada labarai Jihar ya sanar wa gidan jaridar Saharareporters ya ce Danbaba ya rasu yau.