Tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida zai aurar da ‘yar autarsa Halimat ranar Juma’a 12 ga watan Mayu a garin Minna.
Halimat zata auri Sarkin Sudan na Gombe, Auwal Abdullahi.
Rundunar ‘yan sandar jihar Neja zata wadata wuraren da za a gudanar da bukukuwan auren a jihar da jami’ai 4000.
Bayan haka za’a samar da jami’an Civil Defense 137.