• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Wasika Zuwa ga Rahama Sadau

Mohammed LerebyMohammed Lere
May 18, 2017
in Nishadi
0
Wasika Zuwa ga Rahama Sadau

Sanin kowa ne musamman masu bin fina-finan Hausa cewa Rahama Sadau na daya daga cikin wadanda tauraron su ke shanawa kafin a dakatar da Ita daga fagen shirya fina-finan Hausa.

Bayan dakatar da Ita da akayi sanadiyyar fitowa a wata waka da tayi da mawakin nan mazaunin garin Jos mai suna Classiq abin sai ya zama mata kamar wata sabuwar daukaka ne domin bayan haka har kasar Amurka ta tafi.

Abin da yake ci wa mutane tuwo a kwarya shine har yanzu fa ita Rahama ba ta nemi sulhu da Kungiyar MOPPAN ba tun bayan dakatar da ita da kayi. Su kuma MOPPAN din basu ce komai ba kai har yanzu.

Hassana Dalhat, ta yi wa gidan jaridar PREMIUM TIMES HAUSA nazari akan hakan kuma ta gano cewa lallai mafi yawa daga cikin masu sha’awar wasan finafinan Hausa na kaunar jarumar kuma kusan duk wanda ta tattauna da shi ya na rokon jarumar da ta nemi wannan sulhu tsakaninta da kungiyar MOPPAN din.

Maryam Mohammed, wanda malamar makaranta ce a Kaduna, ta ce “ Rahama jarumar mu ce amma dai ta cika fushi ne da riko. It ace karama kuma abin da ake zarginta da yi ta aikata, sai ta saukar da kanta ta nemi sulhu da kungiyar MOPPAN din. Hakan bazai rage ta da komai ba amma kuma ko don masoyanta ay ta hakura tayi musu hakan.

“ Idan har tayi hakan to, su kansu MOPPAN din zasu hakura su amince ta dawo fim.

Habiba Shuraihu da ga jihar Bauchi ta ce tun bayan dakatar da Rahama Sadau ta dai na kallon finafinan Hausa.

“ Daga bayabayan nan ne na dawo kallon finafinan Hausa. Amma rashin Rahama Sadau ya na ci mini rai. Ina matukar kaunar wannan baiwar Allah. Mu na rokonta ta nemi sulhu akan abin. Mu na turancin nan bashi bane Hausa shine namu kidawo ki ci gaba da abinda kikeyi kawai.

Da yawa daga cikin wadanda suka zanta da Hassana Dalhat, sun tabbatar mata da cewa idan da za su sami damar ganin Rahama Ido da Ido da sun roke ta da ta nemi sulhu.

“ Tunda laifi tayi aka hukuntata, sai ta nemi sulhu. It ace karama ba laifi bane ki koma ki yi nadama akan abinda kikayi sannan ki ci gaba da sana’arki wanda shine mu muke so mu ganki a ciki ba fim din da ba na mu ba.

“Wallahi duk wanda yake ce mika ki rabu da fim din Hausa ba masoyinki bane. Kuma kowa fa kansa yake yi wa abu. Ki hakura ki koma ki ci gaba da aikinki.

Akalla Mutane sama da 50 ne Hassana ta tattauna dasu akan rashin Rahama Sadau a farfajiyar Finafinai kuma sun nuna takaicinsu akan rashin dawowarta har yanzu farfajiyar.

Rahama dai yanzu ta koma shirya finafinai da yan kudu tun bayan koranta da akayi.

Hamza Awwal yace idan dai Rahama ta damu da mu masoyanta da kuma wadanda suke juyayin rashinta a fim za ta yi amfani da wannan bayanai na mu masoyanta ta dawo fim.

“ Kije ki roke su ki dawo ko don mu masoyanki.”

Hassana Dalhat, tana rubuce rubuce ne da yin sharhi akan alamurorin yau da kullum musammam wadanda suka shafi farfajiyar finafinan Hausa. hausa.premiumtimes@gmail.com

Tags: Ali NuhuHausaLabaraiRahama sadau
Previous Post

TAMBAYA: Dole ne sai na sake Alwala idan na yi tusa a tsakiyar Alwala, ko zan iya ci gaba kawai? Tare da Imam Bello Mai-Iyali

Next Post

An kama wani magidanci ya na cire sassan gawa a makabarta a jihar Kebbi

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TARIN FUKA: Mutum 219 sun kamu da cutar a jihar Filato – Kwamishina Ndam
  • ” Ku yi hakuri ku yafe mana azabar da muka rika gasa muku” – Rokon Tubabbun ƴan bindiga, Ƴan daba, ƴan ta’adda 542 ga ‘Yan Najeriya
  • ‘Yan sanda sun cafke magidancin da ya yi wa ‘yarsa mai shekara 19 ciki
  • Kotu ta bada belin Nafisa da kwarara wa makwabciyar ta tafashen ruwan wake a gidan haya
  • Hukuncin ma’aurata su sadu lokacin suna azumin Ramadana – Tare da Imam Bello Mai-Iyali

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.