Watanni shida bayan shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aika da kudirin kasafin kudin 2017 majalisar tarayya, majalisar wakilai a zamanta na yau ta amince da kasafin kudin.
Majalisar ta amince da kasafin kudin da ya kai naira tiriliyon 7. 44.

Discussion about this post