Wata Kotu ta daure wani magidanci saboda aikata fyade ga wani matashi mai suna Nura Mohammed.
An kama wannan mutun ne a daidai ya na aikata wannan mummunar aikia jihar Legas.
kamar yadda wani mai bada shaida ya sanar yace wannan magidanci ya danne Nura ne da karfin tsiya a wani gini.
Kotu tace a ci gaba da ajiye shi a kurkuku zuwa 3 ga watan Yuli.