Ban yi takarar fidda da dan takarar shugaban kasa da Buhari a 2015 ba – Bukola Saraki

0

Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki, yace tun bayan nuna wa karara da Buhari yayi cewa zai yi takarar shugaban Kasa ya ajiye tasa burin ya kuma mara masa baya.

Bukola ya fadi haka ne a wata martani da ya mai da wa wata gidan jarida da ta rubuta wai ya fito takarar fidda dan tarakar shugaban kasa na jam’iyyar APC a 2014.

Bukola yace tun da Buhari ya nuna zai yi takara ya ajiye komai nasa domin mara masa baya 100 bisa 100.

Share.

game da Author