Tsakanin Barcelona da Juventus: Abin da kamar wuya

0

Yau ne kungiyar Kwallon Kafa ta Barcelona zata ta Kara da takwaranta na Kasar Italia, wato Juventus a karo na biyu.

A bugawa na farko da kayi a kasar italia Barcelna ta sha kayi a hannun Juventus in da ta lallasa ta da ci 3 da nema.

Yau laraba kungiyoyin biyu za su maimaita karawar in da sai Barcelona ta jefa kwallaye 4 a ragar Juventus kafin ta samu tsallakewa zuwa zagaye na kusa da na karshe.

Share.

game da Author