A wasannin kwallon kafa da aka buga jiya a kasashen turai, kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da ake ganin ta gagari kowa ta sha kayi a hannun Crystal Palace da ci 2-1.
Abin dai kamar almara, amma daga karshe haka wasan ta kare.
Wannan rashin nasara da Chelsea ta samu ya rage yawan makin da take dashi tsakanin ta da na biyu wato Spurs.
A kasar Faransa kuma, Monaco ta sha kayi da ci 4 – 1 a hannun PSG.
Ga yadda ta kaya a sauran wasannin
Liverpool 3 – 1 Everton
Burnley 0 – 2 Tottenham Hotspur
Chelsea 1 – 2 Crystal Palace
Hull City 2 – 1 West Ham United
Leicester City 2 – 0 Stoke City
Manchester United 0 – 0 West Bromwich Albion
Watford 1 – 0 Sunderland