Kungiyar Kwallon Kafa ta Juventus ta doke Barcelona da ci 3 da nema

0

Kungiyar Kwallon kafa ta Barcelona ta sha kayi yau a hannun takwaranta Juventus da ci 3 ba ko daya a wasan kwallon kafa na zakarun nahiyar turai da aka buga yau a kasar Italy.

Barcelona tayi kokarin ganin ta saka ko da kwallo daya ne a ragar Juventus kafin karshen wasan amma hakan bai yiwu ba.

Shin Barcelona za ta iya farke kwallayen uku a bugawa ta biyu kuwa?

Share.

game da Author